Ɓangarorin Window

1. Tayitil ba: Shi ne yake rubuta sunan shafi.

2. Marufi: shi ne mai wannan alamar (Ɗ). Idan aka latsa shi shafi yana rufewa.

3. Magzimayiz/Restore: Yana ƙarawa shafi girma koya rage shi.

4. Minimayiz: Shi ne mai wannan alamr (-). Yana maƙure shafi ya ɗora shi a kan Taskba.

Desktop

Shi ne fuskar farko ta kwamfuta.

Taskba: Shi ne a ƙasan Desktop

 4. Sitat boton: Shi ke bayyanar da sunayen shafukan da kwamfuta take da su idan aka latsa shi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: