An Nada Sabon Sarkin Rano

Mai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ya amince da nadin sabon Sarkin Rano, Alhaji Kabiru Muhammad Inuwa Kaigaman Rano Hakimin Kibiya, bayan da masu nadin Sarkin Masarautar Rano suka mika sunaye uku wanda daga ciki Allah Ya bawa Kaigama. Alllah ja zamanin Sarkin Rano, Allah ta ya shi riko, Ya ja kwanan mulki cikin koshin lafiya da kwanciyar hankali da ci gaba ga al’ummar masarautar Rano. Amin dai.

Salihu Tanko Yakasai
Special Adviser Media
Government House Kano
May 5, 2020.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: